Hausa Musics
[MUSIC] Hussaini Danko – Gwar Gwadon sani
Albishirun ku ma’abota sauraren wakokin Hussaini Danko a yau munzo muku da sabuwa wakarsa mai suna “Gwar Gwadon Sani”
Hussaini Danko mawaki ne da yake taka rawar gani a mawakan nanaye wanda shima ya dade yana taka leda.
Wakar ‘Gwar Gwadon sani’ yayi kokari sosai wajen rera wannan waka inda ta samu aiki sosai wanda daman kusan mawakin yana da jajarcewa.