Kannywood

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un ! Allah yayiwa Jarumi Mal lawal

Malam lawals yanzu nan mun samu labarin daga dan uwansa abokin sana’arsa Abba Elmustapha da cewa Allah yayiwa Jarumi Rasuwa inda ya wallafa a shafin sa kamar haka.

INNALILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN

Allah yayiwa Jarumin barkwanci MALAM LAWAN Rasuwa kuma anyi janaizarsa kamar yadda Addinin Musulunci ya tanadar.

Mun Addu’a Allah ya jikansa ya gafarta masa kurakuransa yasa Aljanna ce makomarsa. Idan tamu tazo Allah yasa mu cika da kyau da imani.

R.I.J.F”
Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
WeCreativez WhatsApp Support
Barka Da Zuwa Shafin HausaLoaded.Com Sunana "Abubakar" Wane Taimako Zan Iyayi? ?‍?
? Hi, how can I help?