Kannywood

Ƙarin Bayyani akan Izzar SO Episode 69

Wannan sanarwa ce da Umar Hashim yayi bayyani akan kashi na 69 Episode, 69 kenan a turance wanda ake saki duk sati ranar Lahadi kenan da misalin karfe 8 na dare.
To wannan rana an samu tangarda har anka fitar da sanarwa sai karfe goma na dare 10:00pm to amma kuma ba’a nan gizo ke sakar ba.
To sai yanzu katsam munka samu bayyani daga jarumin cewa sai karfe goma sha daya na dare saboda haka ku kasance damu.

 

View this post on Instagram

 

A post shared by Lawan Ahmad (@lawanahmad)


 

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button