Hausa Hip Hop

[VIDEO] Namenj – Dabanne

Mawaki Namej Ya Sako Sabuwar Videon Wakarsa Na Kallo Mai Suna “Dabanne” Wakar Da Mawakin Ya Saki Audio Dinta A Kwanakin Baya, Yanzun Kuma Ya Samu Nasarar Sakin Videon Wakar Daga Karkashin Kamfanin emPawa.

Kalla Tare Da Sauke Videon Wakar.
Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu, Editor in Chief at Hausaloaded.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
WeCreativez WhatsApp Support
Barka Da Zuwa Shafin HausaLoaded.Com Sunana "Abubakar" Wane Taimako Zan Iyayi? ?‍?
? Hi, how can I help?