Kannywood

Subhanillah !Zainab Sambisa Tayi Martani Mai Zafi Akan Maganar Sani sk

Jarumarr nan ta kannywood mai suna Zainab wadda aka fi sani da Zainab Sanbisa.

Duk da cewa bata fiye fitowa aharkan film ba saidai wakoki wanda sukeyi tare da jarumi Yamu Baba.

Ta bayyana cewa ita sharri akayi mata na cewa ita tayiwa jarumi Sani garba sk asiri

Zakuji bayanin da tayi a wannan bidiyon da zaku kalla yanzu kai tsaye.

Inda ta warware wa mutane zare da abawa don a gane ba ita ce ta aikata abinda ake zarginta da shi ba.
Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu, Editor in Chief at Hausaloaded.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
WeCreativez WhatsApp Support
Barka Da Zuwa Shafin HausaLoaded.Com Sunana "Abubakar" Wane Taimako Zan Iyayi? ?‍?
? Hi, how can I help?