Hausa Musics

[MUSIC] Muhammad Haifan – Ruwan Dare

[MUSIC] Muhammad Haifan - Ruwan DareAlbishirun ku ma’abota sauraren wakokin hausa a yau munzo muku da sabuwa wakar fasihi haziƙin mawaki mai tasowa.

Haifan yazo muku da sabuwa wakarsa mai taken “Ruwan dare” yayi wannan waka ne akan Masoyiyarsa inda yayi baje kolin kalamai da ƙafiya sosai a cikinta.

Sai dai kun saurara zaku fahimci abinda ake nufi sai kuyi amfani da alamar download mp3 dake kasa domin saukar da wakar.

.

DOWNLOAD MP3
Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu, Editor in Chief at Hausaloaded.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
WeCreativez WhatsApp Support
Barka Da Zuwa Shafin HausaLoaded.Com Sunana "Abubakar" Wane Taimako Zan Iyayi? ?‍?
? Hi, how can I help?