Hausa Musics

[MUSIC] Garzali Miko – Tarko

Download Mp3 Garzali Miko – Tarko song
Ina ma’abota sauraren wakokin Garzali Miko a yau munzo muku da sabuwa wakarsa mai suna ‘Tarko’
Wakar Tarko waka ce a mawakan hausa da babu ko da wuya kaji wanda yayiwa Aljanah waka amma gashi Garzali Miko yayi.
Garzali Miko yayi kokari sosai wajen yin wakar tarko ko waye yayi masa tarko zakuji a wakarsa
Sai kuyi amfani da alamar download mp3 da ke kasa domin saukar da wakar.

DOWNLOAD MP3





Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button