Hausa Musics

[MUSIC] Garzali Miko – Aljanah

Download mp3 Garzali Miko – Aljanah song
Ina ma’abota sauraren wakokin Garzali Miko a yau munzo muku da sabuwa wakarsa mai suna ‘Aljanah’
Wakar Aljanah waka ce a mawakan hausa da babu ko da wuya kaji wanda yayiwa Aljanah waka amma gashi Garzali Miko yayi.
Ko me Aljanah tayiwa Garzali Miko oho amma dai ga ta nan sai ku saurara kuji.
Sai kuyi amfani da alamar download mp3 da ke kasa domin saukar da wakar.

DOWNLOAD MP3

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button