Hausa Musics

[MUSIC] Abdul D one – Jagaba Rasulullah

[MUSIC] Abdul D one - Jagaba RasulullahAbdul d one ya fitar da sabuwa wakarsa mai salon kasida ko muce bege ga fiyayyen halitta annabi Muhammad s.a.w.

Abdul d one yayi wakar mai taken Jagaba Annabi Muhammad Rasulullah wanda mawakin yayi kokari sosai wajen wakar nan .

Tabbas wannan kasida ce ta wuce akirata da waka irin yadda mawakin yayi kalamai da baitoci a cikinta.

DOWNLOAD MP3
Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu, Editor in Chief at Hausaloaded.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
WeCreativez WhatsApp Support
Barka Da Zuwa Shafin HausaLoaded.Com Sunana "Abubakar" Wane Taimako Zan Iyayi? ?‍?
? Hi, how can I help?