Kannywood

Jaruman Kannywood Da Sunka yi Soyayya Mai Zurfi

Jarin Jaruman KannyWood Da Suyi Soyayya Mai Tsayi, Daga Baya Kuma Allah Bai Qaddara Aurensu Ba. Jaruman Dai Da Mu Kawo Muku Su, Sunyi Soyayya Sosai Na Lokaci Mai Tsayi Amma Kuma Daga Baya Basuyi Aure Ba.

Cikinsu Sun Hada Da Jaruma Nafisa Abdullahi Inda Suyi Soyayya Da Adam A Zango, Sani Danja Yayi Soyayya Mai Tsawo Da Jaruma Maryam Jan Kunni.. Baballe Hayatu Shima Yayi Soyayya Da Sadiya Gyale. Sai Kuma Sauran Wasu Jaruman Da Baku Sani Ba.. Sannan Zakuji Yanda Soyayya Nasu Ya Gudana.

Tabbas jaruman kannywood sunyi soyayyya da junansu fiye da kake zato wasu har auren nayi yayi karko wasu kuma sai a hankali.

Shiga Nan Domin Kallon Ciakken Videon Nasu.
Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu, Editor in Chief at Hausaloaded.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
WeCreativez WhatsApp Support
Barka Da Zuwa Shafin HausaLoaded.Com Sunana "Abubakar" Wane Taimako Zan Iyayi? ?‍?
? Hi, how can I help?