AddiniLabarai

A’uzubillahi Yan Mata Masu Rawa Da Ɗuwawu A TikTok Ku Saurari Masifar Da Zata sameku

A Wata Doguwar Bidiyo Da Mukaci Karo Da Ita A Shafin Instagram Na Wani Wa’zin Malami Dayake Bayani Akan Lalatar Da ‘Yam Mata Suke A TikTok Musammam Yaran Hausawa.

Shafin Tiktok Wani Shafine Na Sadarwa Wanda Yake Dauke Da Salo Kamar Sauran Shafukan Sadarwa, irinsu Facebook, Instagram Da Twitter.

Sai Dai Bullar Shafin TikTok Yazowa Da Yaran Hausawa Wasu Halaye Ko Kuma Muce Musifa, Yadda Badakalar Da Ake A Shafin TikTok Tafi Ta Facebook Da Sauran Kafafen Sadarwa.

Acikin Bidiyon Malamin Yayi Bayani Akan Matan Da Suke Juya Mazaunansu Wajen Tayar Da Hankalin Masu Kallo, Kuma Sai Ka Samu Acikin Wannan Badakala Akwai Yaran Hausawa Wanda Mahaifansu Basu San Suna Aikata Wannan Mummunan Al’amari Ba.

Ga Bidiyon Sai Ku Kalla Kuji Cikakken Bayani Daga Bakinsa.

Zamu So ku Watsa Labarin nan Domin Yaje Kunnen Mutane Dayawa Saboda Susan Halin Da Ake Ciki, Game Da Lalatar Da Wannan Shafin Ya Janyowa Yaran Hausawa Na TikTok, Sannan Zamu so Ku Ajiye Mana Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Bidiyon.
Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu, Editor in Chief at Hausaloaded.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
WeCreativez WhatsApp Support
Barka Da Zuwa Shafin HausaLoaded.Com Sunana "Abubakar" Wane Taimako Zan Iyayi? ?‍?
? Hi, how can I help?