Kannywood

Allahu Akbar : Amarya Ta Rasuwa Ranar Da Aka Daura Mata Aure

Tabbas ita duniya babu wanda yasa ranar Mutuwarsa ita wannan a rayuwa ta za’a daura mata aure amma bazata shiga dakin mijinta.

Amarya Ta Rasu a Ranar Da Aka Ɗaura Mata Aure Kafin a Kaita Gidan Mijinta

Allah ya ɗauki rayuwar Hannatu Yahaya a ranar Asabar bayan an ɗaura mata aure, kafin a kaita gidan mijinta a jihar Kano.Allahu Akbar : Amarya Ta Rasuwa Ranar Da Aka Daura Mata Aure Allahu Akbar : Amarya Ta Rasuwa Ranar Da Aka Daura Mata Aure

Allah ya jiƙanta, ya gafarta mata.
Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
WeCreativez WhatsApp Support
Barka Da Zuwa Shafin HausaLoaded.Com Sunana "Abubakar" Wane Taimako Zan Iyayi? ?‍?
? Hi, how can I help?