[ALBUM] Alan Waka – Miftahul Futuhati Complete Mp3
![Alan Waka - Miftahul Futuhati ALBUM] Alan Waka - Miftahul Futuhati](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2021/11/IMG_20211102_093421-239x300.jpg?resize=239%2C300&ssl=1)
![Alan Waka - Miftahul Futuhati ALBUM] Alan Waka - Miftahul Futuhati](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2021/11/IMG_20211102_093421-239x300.jpg?resize=239%2C300&ssl=1)
Download mp3 miftahul futuhati Album
Wannan waka MIFTAHUL FUTUHATI Zata cigaba da zuwa ta wannan tsanin . A wannan gabar mun yi shimfida ne kadaitaka ta Ubangijin halitta da tabbatar da Imani da Allah da dukkan abinda ya saukar na daga lityafansa da mala’ikunsa da yarda da kaddara da ranar Alkiyama yarda Annabi SAW ya bamu labari cikin Kur’ani da Sunna.
Yanzu kuma zamu dora akan tarihin haihuwa manzon Allah SAW. Ya zuwa tasawarsa matsayin makiyayi mai kiwo zuwa Fatauchi.
Wannan wakokin miftahul futuhati wakoki ne da sunka samu aiki mai kyau sosai game da yabo ga fiyayyen halitta da litaffansa da mala’ikunsa da yarda da ranar alkiyama.
Aminu Abubakar ladan Alan waka fitaccen mawaki ne ga wakokin yabo sosai.
Ga wakokin zaku iya saurare da kuma saukar wa a wayoyinku.
Alan Waka Miftahul Futuhat 1
DOWNLOAD MP3
Alan waka Miftahul Futuhat 2
Masha Allah Allah ya Kara bashira