LabaraiLabaran Aure

A Raba Aurenmu Da Mijina Saboda Mazakutarsa Ta Min Girma – cewar Amarya

Wata sabuwar Amarya ta nemi kotu ta raba Aurensu da Angonta bayan sati ɗaya da yin bikinsu.

Lamarin dai ya faru ne a wata kotu dake Samaru a Gusau jihar Zamfara, inda Amaryar mai suna Aisha ta bayyana wa kotu cewar, mijin ta yana yawan buƙatar jima’i kuma mazakutarsa ta mata girma.kamar yadda shafin idon mikiya a Facebook sunka ruwaito

“A daren farko da mijina ya sadu da ni, maimakon na ji daɗin abin, sai azaba na ji, saboda mazakutarsa babbace.”

“A rana ta biyu da muka sake saduwa lamarin ya ƙara ƙazanta, kuma anan ne na gano cewa ba zan iya jurewa ba.” Inji A’isha

A ƙarshe mijin Aisha ya amince da buƙatar ta, inda ya ce ya yarda a raba auren nasu kamar yadda ta nema.
Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
WeCreativez WhatsApp Support
Barka Da Zuwa Shafin HausaLoaded.Com Sunana "Abubakar" Wane Taimako Zan Iyayi? ?‍?
? Hi, how can I help?