FyadeLabarai

Wa iya zubillahi : Mahaifina yayi min fyaɗe, kuma ya sanyamin Barkono a Farji ~ Aisha

Wa iya zubillahi : Mahaifina yayi min fyaɗe, kuma ya sanyamin Barkono a Farji ~ Aisha
Aisha tace tun farko tana zuwa makaranta mahaifinta yana zargin ta da bin maza ita har yana dukanta yana taba mata nono yana cewa gashi nan duk sun zube akan bin mazan da takeyi, idan zai dukeni yace sai na cire kayana.

Aisha ta kara da cewa ranar yace na kwanta sai yace matarshi ta bashi bargo yace in kwanta ya samin barkono sai shima yayi amfani dani ma’ana sai yayi jima’i da ni.

Inda Aisha tace taji yana magana da kakana da kanwar mamarmu tace yace Shi da kanshi zai zo ya kashe ni da naji sai tsoro ya kamani na koma gun mamata itama tace bazata iya rikeni ba shine har na samu gun wani namiji nake zama inda yake.

Ta kawo karar mahaifinta ne akan ta haifi yarinya ya kwace ta saboda ta haihu basa ka’ida ba.

Ga cikakken bidiyon nan ku saurara ku kalla daga bakinta.
Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu, Editor in Chief at Hausaloaded.com

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
WeCreativez WhatsApp Support
Barka Da Zuwa Shafin HausaLoaded.Com Sunana "Abubakar" Wane Taimako Zan Iyayi? 👨‍🦱
👋 Hi, how can I help?