Labarai

Tsalelliyar budurwa Ta koka! Rashin Aure Ma Azaba Ne – Cewar Princess Ummi Ibrahim

Tsalelliyar budurwa Ta koka!  Rashin Aure Ma Azaba Ne - Cewar Princess Ummi Ibrahim
Wata budurwa ƴar asalin jihar Borno da ke Arewacin Najeriya mai amfani da shafukan sadarwa musamman Facebook, Princess Ummi Ibrahim wacce aka fi sani da Gumsu ta bayyana cewa rashin aure azaba ce.
Ummi Ibrahim ta bayyana hakan a shafinta na Facebook, inda hakan ya tayar da ƙura tare kafsa muhawara a tsakanin waɗanda su ke bibiyar shafinta.
“Rashin Aure Ma Azaba Ne” Kamar yadda ta wallafa.
Sai dai kuma Princess Ummi ɗin ta sake yin wani wallafar rubutu inda a ciki ta ke shawartar maza akan su daure su ƙara aure, su kuma mata su yi haƙuri wajen zama da kishiya.
“Maza A Cire Tsoro A Kara Aure, Mata a Cire Kishi a Yiwa Amarya Oyoyo, Ciwon Ƴa Mace Na Ƴa Mace Ne” Inji Princess UmmiTsalelliyar budurwa Ta koka!  Rashin Aure Ma Azaba Ne - Cewar Princess Ummi Ibrahim
Menene ra’ayinku akan wannan batu?

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button