Hausa Hip Hop

MUSIC : feezy – CELE Ft Dj Ab

MUSIC : feezy - CELE Ft Dj Ab
Feezy wanda yake dan uwa kuma kane ga shahararren mawakin nan na arewa hip hop ko music hausa hip hop ya fitar sa sabuwa wakarsa mai suna CELE.

feezy shima yana so ya shahara a fagen wakokin arewa hip hop kamar yadda yayansa Dj Ab ya zamo a nihiyar africa.

Dj ab yayan feezy ne wanda shi feezy ya shahara wajen iya daukar video da kuma editin wanda wasu daga cikin wakokin dj ab shine ke aikin su.

DOWNLOAD MP3
Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu, Editor in Chief at Hausaloaded.com

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
WeCreativez WhatsApp Support
Barka Da Zuwa Shafin HausaLoaded.Com Sunana "Abubakar" Wane Taimako Zan Iyayi? 👨‍🦱
👋 Hi, how can I help?