Hausa Musics

MUSIC : Auta Mg Boy -So A Zuciya

MUSIC : Auta Mg Boy - Ciwon Zuciya
Auta Mg Boy

Albishirinku Ma’abota sauraren wakokin mawaki Auta Mg Boy mai Mg Record ya fitar da sababbin wakokinsa a cikin kundin album mai taken farkon kauna album.

A cikin mun zo muku daya daga cikin wakokin mai suna ‘So A zuciya ‘ wanda tana daya daga cikin sabon kundin wakokinsa na 2021.

Auta Mg Boy mawaki ne da ya shahara wajen wakokin soyaya wanda itama wakar mai taken ‘So A zuciya ‘ akwai kalman soyayya sosai a cikinta.

Sai kuyi amfani da download mp3 wajen saukar da wakar.

DOWNLOAD MP3
Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu, Editor in Chief at Hausaloaded.com

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
WeCreativez WhatsApp Support
Barka Da Zuwa Shafin HausaLoaded.Com Sunana "Abubakar" Wane Taimako Zan Iyayi? 👨‍🦱
👋 Hi, how can I help?