Hausa Musics

MUSIC : Aliyu Nata – Samari Ayi Aure

MUSIC : Aliyu Nata - Yan Mata Ayi Aure

MUSIC : Aliyu Nata - Samari Ayi Aure
Aliyu Nata

Ina Ma’abota sauraren wakokin Mawaki Aliyu Nata mai wakar Aure martaba a yau ya sake zu muku da sabuwa wakarsa mai suna Samari ayi aure yan mata ayi aure.

Wakar Samari ayi aure/ yan mata ayi aure ta Aliyu nata waka ce da yayi akan aure wanda kuma itama tayi dadi sosai kuma duk wani saurayi ko budurwa suna matukar son sauraren wakar.

Yan mata ayi aure / samari ayi aure wace da yayi akan aure sunnah annabawa wanda duk mace da namiji yana da bukatar aure.

Ga alamar download mp3 da ke kasa domin saukar da wakar.

DOWNLOAD MP3
Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu, Editor in Chief at Hausaloaded.com

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
WeCreativez WhatsApp Support
Barka Da Zuwa Shafin HausaLoaded.Com Sunana "Abubakar" Wane Taimako Zan Iyayi? 👨‍🦱
👋 Hi, how can I help?