Addini

Duk Wanda Yace Yan Hisbah Yayan Talakawa kawai Suke kamawa Basu kama yayan masu kudi wannan ba Magana Bace ta wanda ya san Shari’ah Allah ba – Dr Muhd sani Umar R/Lemo

Alhamdulillahi Dr Muh'd Sani Umar R/Lemo Ya Zamo FarfesaShehin malamin Dr Muhammad sani umar R/lemo yayi magana akan irin yadda mutane ke yayatawa cewa yan hisbah suna kama yayan talakawa ne kawai basa kama na masu hannu da shuni wato yayan manya wannan ya nuna bai san Shari’ah Allah ba.

Malam yace itama daman Shari’ah Allah baya kama mutum da abunda baizai iya ba wanda kuma cewa idan dan Talaka na sabawa Allah anka hannashi ae gata ankayi masa.

Yana da kyau mutane suyiwa yan hisbah fatan alkhairi Allah ya taimake su kara musu karfin gwiwa har sukai inda ba’a tunanin su kai.

Daman shi sabawa Allah kadan kadan yake yaduwa wanda kuma wannan wata masifa ce Allah yayi mana maganinta amen.

Ga faifan bidiyon nan sai ku saurari hudubar malamin.
Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu, Editor in Chief at Hausaloaded.com

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
WeCreativez WhatsApp Support
Barka Da Zuwa Shafin HausaLoaded.Com Sunana "Abubakar" Wane Taimako Zan Iyayi? 👨‍🦱
👋 Hi, how can I help?