Kannywood

Duk Musulmin Duniya Dan Izala ne Iskancin Banza Ne kawai – Jarumi Bosho

Duk Musulmin Duniya Dan Izala ne Iskancin Banza Ne kawai - Jarumi BoshoJarumi suleman hamma bosho yace duk wannan iskancin ne kowa dan izali ne a duniya inda ya kawo cewa me ake nufi da ‘izalatul bidi’ah wa’ikamatus sunnah’?

Suleman bosho yayi tambaya minene Ma’ana a kawar da bidi’a a tsayar da sunnah dan haka da limamin unguwarmu da naku duk shine fafutukarsu amma idan kaga mutum yayi wata wai shi dan me ne yayi ne kawai dan yaci abinci.

Suleman bosho ya kara da cewa duk wannan iskanci sai anyi bayine one by one ranar madakata saboda haka kowaye shi dan izala ne.

A cikin wannnan sautin murya zakuji yadda yayi bayyani tiryan tiryan Suleman bosho gashi nan kasa sai ku saurara.
Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu, Editor in Chief at Hausaloaded.com

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
WeCreativez WhatsApp Support
Barka Da Zuwa Shafin HausaLoaded.Com Sunana "Abubakar" Wane Taimako Zan Iyayi? 👨‍🦱
👋 Hi, how can I help?