Kannywood

Daga karshe Matashin Nan Ya Hadu da sarkin waka (hotuna)

Daga karshe Matashin Nan Ya Hadu da sarkin waka (hotuna)Matashin nan Aliyu Idris dan asalin jahar Kaduna wanda yake zaune a can kuma yana aikin dunkin tela ya samu ganin sarkin waka.
Aliyu idris wanda yayi ikirarin sayar da kansa a jahar kano akan farashin naira Miliyan Ashiri ₦200M a garin kano kan rashin ganin shahararren mawakin nan sarkin waka Nazir M Ahmad.
Yace yayi ikirarin sayar da kansa tun a lokacin da yake can jahar kaduna amma daga baya ya janye wannan kalami amma zuwansa a kano domin ganin masoyinsa abu yaci tura shine ya dawo kan bakarsa.
Wanda daga karshe dai ya hadu da sarkin waka inda gashi nan a cikin hotuna gasu nan kasa ku kalla.
 
Daga karshe Matashin Nan Ya Hadu da sarkin waka (hotuna)Daga karshe Matashin Nan Ya Hadu da sarkin waka (hotuna)
Daga karshe Matashin Nan Ya Hadu da sarkin waka (hotuna)

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button