Addini

Abin da ya sa na ƙirƙiri manhajar hada aure da ilmantar da ma’aurata – Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa

Ga bidiyon nan sai ku latsa kan hoton da ke sama domin kallo da sauraren bayyani

Fitaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Aminu Daurawa ya ƙaddamar da wata sabuwar manhaja ta haɗa aure da ba ma’aurata shawara wadda ya kira “Auratayya.”

Ya ce auren zawarawa sama da 10,000 da suka haɗa a jihohin Kano da Sokoto da kaduna da katsina da Gombe ne ya sa suka ga akwai bukatar a fadada ilmantar da ma’aurata.

“Babban matsalar aure shi ne rashin bincike da rashin cikakken ilimi ga rayuwar auren” in ji Malamin.

Ya ce manhajar ta ƙunshi ɓangarori da suka shafi masu neman aure da masu neman shawarwarin aure da kuma masu fuskantar matsalolin aure.

Alhamdulillah munyi kokari mun kawo muku link din wannan manhajar kai tsaye zaku iya latsawa akan wannan link ke kasa

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.auratayya
Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
WeCreativez WhatsApp Support
Barka Da Zuwa Shafin HausaLoaded.Com Sunana "Abubakar" Wane Taimako Zan Iyayi? ?‍?
? Hi, how can I help?