Kannywood

Yabon Gwani! Yayata Ba Sa’arKu Bace Inji Zee Sadau kanwarta

Yabon Gwani! Yayata Ba Sa’arKu Bace Inji Zee Sadau kanwarta
Yabon Gwani! Yayata Ba Sa’arKu Bace Inji Zee Sadau kanwarta

 

Bayan Hotunan Rahama Sadau Ya Bayyana Inda Aka Ganta Tare Da Jaruman India, Sai Kanwarta Ta Fito Tana Cika Baki Inda Take Cewa “Yayata Ba Sa’arKu Bace”

Jaruma Rahama Sadau Dai Ana Sa Ran Zata Fito Cikin Wani Sabon Shirin India. Mai Suna Khuda Haafiz

Sannan Zakuji Yanda Yan Jarida Ke Korafi Kan Shirin Labarina Kashi Na 11. Ko Me Yasa Suke Korafi, Shiga Ku Kalla Videon Nan Domin Ciakken Bayani.
Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu, Editor in Chief at Hausaloaded.com

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
WeCreativez WhatsApp Support
Barka Da Zuwa Shafin HausaLoaded.Com Sunana "Abubakar" Wane Taimako Zan Iyayi? 👨‍🦱
👋 Hi, how can I help?