Hausa Musics

VIDEO + AUDIO : Nazir Sarkin Waka – Labarina. Dawo Dawo Song

VIDEO + AUDIO : Nazir M Ahmad – Labarina. Dawo Dawo Song

Sauke Sabuwar Wakar Nazir Sarkin Waka. Na Cikin Shirin Labarina Season 3, Wanda Itace Wakar Da Akace Sumayya Tama Tsohon Masoyinta Wato Mahmud.

Wanda ta sanya duk mai kallon wannam shirin mamakin irin yadda ake cikin chakwakiya tsakin Lukman da presido sai kwatsam anka soyayya ta juya ga Mahmoud.

Daman hausawa kance da tsohon zuma ake magani sai ku sauke wakar da alamar download mp3 wajen saukar da wakar.

DOWNLOAD MP3

DOWNLOAD VIDEO
Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu, Editor in Chief at Hausaloaded.com

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
WeCreativez WhatsApp Support
Barka Da Zuwa Shafin HausaLoaded.Com Sunana "Abubakar" Wane Taimako Zan Iyayi? 👨‍🦱
👋 Hi, how can I help?