Hausa Musics

VIDEO : Al Jita – Rukayya official Song

MUSIC : Al Jita - Rukayya
Ali Jita

Ali Isah jita wanda yayi fice wajen rera wakoki kuma wanda yake daukar sunayen mata daya bayan daya yana rerewa.

Ali jita dai yayi wannan waka ga duk wace mace mai suna rukayya wanda kuma yayi musu ruwan kalamai sosai a cikin wakar tashi.

Wanda zamu kawo muku kadan daga cikin baitocinsa wakar.

=> Sannu sarauniya rukayya wanka gunki zasu koya.

=> Gimbiya yar dagwas Rukayya Dan Allah gabansu juya.

=> Kin zama garkuwa rukayya ki magana ki tara gayya.

=> Mai halin kwarai Rukayya kece mai dubun masoya.

=> Tauraronki Na Dagawa mai haske kamarsu rayya.

=> Menene gimbiya Rukayya wake damun Rukayya.

Ga Wakar Nan Anan Ku Kalla Sannan Ku Sauketa Cikin WayoyinKu.

DOWNLOAD VIDEO
Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu, Editor in Chief at Hausaloaded.com

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
WeCreativez WhatsApp Support
Barka Da Zuwa Shafin HausaLoaded.Com Sunana "Abubakar" Wane Taimako Zan Iyayi? 👨‍🦱
👋 Hi, how can I help?