Hausa Musics

MUSIC : Sani Liya Liya – Maganin Kara kuzari

MUSIC : Sani Liya Liya - Maganin Kara kuzariShahararren mawakin nan mai wakokin barkwanci da nishadi wato sani liya liya wanda ya rera wakokin barkwanci sosai wanda a cikin wakokinsa akwai sambisa, kwarto, Munafukin mata, baban  bola da dai sauransu.

Wanda wakokinsa sun samu shahararun jarumai yamu baba da zainab sambisa a yau kuma munzo muku da sabuwa wakarsa mai suna Maganin Kara Kuzari.

Wanda zakuji irin wani magani ne yake magana a cikin wannan wakar tasa.

DOWNLOAD MP3
Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu, Editor in Chief at Hausaloaded.com

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
WeCreativez WhatsApp Support
Barka Da Zuwa Shafin HausaLoaded.Com Sunana "Abubakar" Wane Taimako Zan Iyayi? 👨‍🦱
👋 Hi, how can I help?