Hausa Musics

[MUSIC] Auta Mg Boy – Kamanni

MUSIC : Auta Mg Boy - Kamanni
Auta Mg Boy

Matashin mawaki nan mai tashi wanda tauraronsa ke haskakawa a yanzu wajen fagen wakokin soyayya ya sake zo muku da sabuwa wakarsa mai dadi.

Auta mg boy yazo muku da sabuwa waka mai suna “kamanni” wanda itama wakar ta samu kalamai sosai a cikinta.

Wakar zatayi armushi wajen masoya mata da maza wanda akwai kalamai sosai a cikinta.

DOWNLOAD MP3
Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
WeCreativez WhatsApp Support
Barka Da Zuwa Shafin HausaLoaded.Com Sunana "Abubakar" Wane Taimako Zan Iyayi? ?‍?
? Hi, how can I help?