Addini

Muaz Magaji Ya Ziyarci sheikh Kabiru Gombe Tare da Bada Hakuri (A cikin Hotuna)

Masha Allah alhamdulillahi yau din nan mun samu labarin dan sarauniya wanda aka fi sani da muaz magaji win win tsohon kwamishinan gwamna ganduje ya ziyarci sheikh kabiru haruna gombe da bada hakuri da janye kalamansa da ya wallafa a shafinsa.

Hausaloaded ta samu labarin inda sheikh kabiru Haruma Gombe ya wallafa a shafinsa na sada zumunta.

Muaz Magaji ya ziyarce mu, ya kuma bada hakuri tare da janye kalamansa garemu

A yammacin asabar dinnan tsohon kwamishinan ayyuka na jahar Kano, Honourable Muazu Magaji ya ziyarce mu a gida domin bada hakuri tare da janye kalamansa da yayi a shafinsa na Facebook. Ya kuma yi sa’a ya same mu da shugaban JIBWIS Sheikh Dr. Abdullahi Bala Lau.

Munyi hakuri, mun yafe masa, kuma mun kulla zumunci. Allah ya kiyaye gaba.

Ina kira ga sauran ‘yan uwa abokan gwagwarmaya da kuma ku yafe masa, domin Allah yana son masu yafiya.

Ma’assalam.”

Muaz Magaji Ya Ziyarci sheikh Kabiru Gombe Tare da Bada Hakuri

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu, Editor in Chief at Hausaloaded.com

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
WeCreativez WhatsApp Support
Barka Da Zuwa Shafin HausaLoaded.Com Sunana "Abubakar" Wane Taimako Zan Iyayi? 👨‍🦱
👋 Hi, how can I help?