EntertaimentLabarai

Mawaƙa 6 Da Aka Fi Sauraron Waƙoƙinsu A Afrika Ta Manhajar Spotify

Mawaƙa 6 Da Aka Fi Sauraron Waƙoƙinsu A Afrika Ta Manhajar Spotify
Mawaƙa 6 Da Aka Fi Sauraron Waƙoƙinsu A Afrika Ta Manhajar Spotify
Hoto: Instagram
Daga :wizkid

Duk da kasancewar manhajar Spotify ta zo Najeriya ne a watan Fabrairun wannan shekarar ta 2021, yanzu haka sabon rahoton da aka fitar ya nuna cewa yan Nigeria sun yi zarra na zamowa waɗanda ake sauraronsu a wata.

Wannnan labarin majiyarmu hausaloaded ta samu daga shafin Labarai24 wanda tayi kokari domin sanar da gefen kide kide Nigeria ta samu ci gaba sai dai duk mawakan daga kudancin Nigeria sunka fito.

Ga jadawalin da kuma yawan masu sauraro a kowanne wata.

1. Wizkid 🇳🇬 (9.945 million)

2. Burna Boy 🇳🇬 (9.247 million)

3. Tems 🇳🇬 (7.016 million)

4. Mr Eazi 🇳🇬 (4.777 million)

5. Davido 🇳🇬 (3.154 million)

6. Rema 🇳🇬 (3.030 million)

Nan gaba muna fatan muga wasu zaratan mawakan arewa sun shigo top 5.
Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu, Editor in Chief at Hausaloaded.com

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
WeCreativez WhatsApp Support
Barka Da Zuwa Shafin HausaLoaded.Com Sunana "Abubakar" Wane Taimako Zan Iyayi? 👨‍🦱
👋 Hi, how can I help?