Labarai

Labari Mai Dadi! Anfara Amincewa ‘Approved ‘ Na Covid19 “Non Interest credit TCF”

Sabon shirin rancen kudin marar ruwa(Non interest loan) da babban banki nageriya ta fitar karkashin banki nirsal sun fara amincewa mutane da rancen kudin.
Wannan tsarin na NON-INTEREST TCF CREDIT, tsari ne da zai baiwa mutum rancen kudi domin inganta kasuwancinsa ko siyan kaya don amfanin gida.

A lura da sakon waya (SMS), saboda tana ne suke turo amincewar a turanci ‘Approved’

Ga waɗanda basu cika suma suna da damar su cika tun ba’a rufe ba, sai suyi amfani da wannan link

https://nibloans.nmfb.com.ng/nmfbloanapplicationportal

majiyarmu hausaloaded mun zanta da Umar Abubakar wanda ya samu wannan rance kudi da ya cika bai fiye sati biyu da cikawa ba, inda ya tabbar mana da cewa ya samu wannan tallafi wanda a wannan tsari kowane da nasa link ma’ana dole sai an turomaka zaka samu wannan racen sabin na baya da ya gabata.Labari Mai Dadi! Anfara Amincewa 'Approved ' Na Covid19 "Non Interest TCF" Labari Mai Dadi! Anfara Amincewa 'Approved ' Na Covid19 "Non Interest TCF"
Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu, Editor in Chief at Hausaloaded.com

Related Articles

3 Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
WeCreativez WhatsApp Support
Barka Da Zuwa Shafin HausaLoaded.Com Sunana "Abubakar" Wane Taimako Zan Iyayi? 👨‍🦱
👋 Hi, how can I help?