Kannywood

Innalillahi Adam a zango Da Ado Gwanja Sun Tsalake Rijiya Da Baya (bidiyo)

Wannan wani alammari ne da ya faru da jaruman masana’antar kannywood ado isah gwanja da adam a zango a kasar Niger wanda hatsarin Mota ya afku tsakanin motarsu da ta da wasu wanfa har ankayi asara rayyuka mutane da kuma rauni.
Anyi jawo da wani bidiyon na nuna cewa kamar su ado gwanja da adam a zango sunyi dadin faruwar abun saboda basuyi komai ba to wanann ba haka bane duk rai azizi ne.
Adam a zango ya bayyanawa duniya cewa ko da wannan abun ya faru suna barci babu wanda zai iya nada labarin yadda wannan hadari ‘accident’s ya faru.
Ga dai cikakken bayyani nan a cikin faifan bidiyo.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button