LabaraiLabaran Aure

Hotunan auren ɗan gwamnan Jihar Jigawa da zuƙeƙiyar budurwarsa da suka hadu a Snapchat

Hotunan auren ɗan gwamnan Jihar Jigawa da zuƙeƙiyar budurwarsa da suka hadu a Snapchat
Dan gwamna Mohammed Badaru Abubakar na jihar Jigawa ya angwance da budurwar sa, Affiya Sadiq Umar a ranar 11 ga watan Satumban 2021
An samu rahotanni akan yadda ya hadu da tsaleliyar budurwar a kafar sada zumuntar zamani ta Snapchat
Kamar yadda mai hoton su ya bayyana a shafin sa na Instagram ya ce soyayyar ta fara ne bayan Abdul ya yi tsokaci akan hoton Affiya
Jihar Jigawa.

Hotunan auren ɗan gwamnan Jihar Jigawa da zuƙeƙiyar budurwarsa da suka hadu a Snapchat
Hotunan auren ɗan gwamnan Jihar Jigawa da zuƙeƙiyar budurwarsa da suka hadu a Snapchat
Hoto :atilary studio
Hotunan auren ɗan gwamnan Jihar Jigawa da zuƙeƙiyar budurwarsa da suka hadu a Snapchat
Hotunan auren ɗan gwamnan Jihar Jigawa da zuƙeƙiyar budurwarsa da suka hadu a Snapchat Hoto :atilary studio
Hotunan auren ɗan gwamnan Jihar Jigawa da zuƙeƙiyar budurwarsa da suka hadu a Snapchat
Hotunan auren ɗan gwamnan Jihar Jigawa da zuƙeƙiyar budurwarsa da suka hadu a Snapchat
Hoto :atilary studio

– Dan gwamnan jihar Jigawa, Alhaji Mohammed Badaru Abubakar ya zama angon zankadediyar budurwar sa a ranar 11 ga watan Satumba bayan haduwar su a wata kafar sada zumuntar zamani ta Snapchat.

Kamar yadda Legit ta ruwaito, mai hoton bikin su, Atilary ne ya wallafa hakan a shafin sa na Instagram a ranar Talata, 21 ga watan Satumba, inda ya bayyana cewa soyayyar ta su ta fara ne a kafar sada zumunta bayan Abdul ya yi tsokaci akan hoton ta.Hotunan auren ɗan gwamnan Jihar Jigawa da zuƙeƙiyar budurwarsa da suka hadu a Snapchat

Waye ya ce soyayyar kafar sada zumunta karya ce?
Kamar yadda mai hoton ya wallafa:

Waye ya ce soyayyar kafar sada zumuntar zamani karya ce? Soyayyar ta fara ne tun bayan Abdul ya ga hoton ta a Snapchat ya rude ya yi mata tsokaci da “cutie” ma’ana kyakkyawa. Kuma a ranar ya ce ya hadu da matar sa kuma ga shi ya tabbata.” Hotunan auren ɗan gwamnan Jihar Jigawa da zuƙeƙiyar budurwarsa da suka hadu a Snapchat Hotunan auren ɗan gwamnan Jihar Jigawa da zuƙeƙiyar budurwarsa da suka hadu a Snapchat

LIB ta ruwaito yadda mai hoton ya wallafa kyawawan hotunan su masu daukar hankalin mai kallo.
Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu, Editor in Chief at Hausaloaded.com

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
WeCreativez WhatsApp Support
Barka Da Zuwa Shafin HausaLoaded.Com Sunana "Abubakar" Wane Taimako Zan Iyayi? 👨‍🦱
👋 Hi, how can I help?