Labarai

Hoton Motar da BUA ya baiwa Sarkin Kano Aminu Bayero ta Naira miliyan Dari Biyu 200M

Hoton Motar da BUA ya baiwa Sarkin Kano Aminu Bayero ta Naira miliyan Dari Biyu 200M
Hoton Motar da BUA ya baiwa Sarkin Kano Aminu Bayero ta Naira miliyan Dari Biyu 200M

Sarkin Kano Aminu Ado Bayero ya gwangwaje da dalleliyar mota ta alfarma ta gani a faɗa.
Majiyoyi daga Fadar Masarautar Kano sun tabbatar wa da Hausa Daily Times da isowar mitar Fadar Sarkin Kano.
Motar ƙirar Roll-royce Phantom, shigen irinta ce Sarkin Kano na 14 Khalifa Muhammadu Sunusi na II yake hawa tun bayan hawansa da sauƙa daga Karaga har zuwa yau.
Roll-Royce Phantom wadda darajarka ke kaiwa daga Dalar Amurka $455,000 zuwa $535,000, idan aka yi lissafinta a Naira za ta kai Naira miliyan N187mn zuwa N219.8mn (a farashin Dala na Banki).
Hoton Motar da BUA ya baiwa Sarkin Kano Aminu Bayero ta Naira miliyan Dari Biyu 200M
Hoton Motar kenan Rolls Royce
Hoto :dailynigerian

Duba da tashin darajar Dala a halin yanzu a kasuwar bayan fage, darajar Dala miliyan $455,000 zuwa 435,000 ta kai; Naira N259.mn zuwa N304mn.
Haka kuma majiyarmu ta hausaloaded ta samu labari daga gidan jaridar Dailynigerian sun tabbatar da hakan.
Shugaban kamfanin BUA Alhaji Abdussamad Isyaku Rabiu ya bayar da kyautar Motar miliyan dari biyu Kirar Rolls Royce ga Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero.”

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button