AddiniKannywood

Daga Karshe Malamin Marar Tsoro Yayiwa Adam a zango da Ummi Rahab wankin Babban Bargo

Malamin Marar Tsoro Yayi Magana Akan Rikicin A zango Da Ummi Rahab yayi musu Wankin Babban Bargo

Malamin nan marar tsoro wanda yayi magana kwanan baya akan adam a zango na shigar da sababbin fuskoki jarumai yan kasa da shekara goma sha takwas wanda malamin yayi masa raddi sosai inda shima adam a zango yayi masa martani

Wanda a yanzu nan kuma yayi wa jaruman biyu ummi rahab da adam a zango yayi musu kacha kacha wanda zakuji daga bakinsa inda yake cewa daman mun sha fada harkar fim hanya ce ta ruguje tarbiyya da koyarwa annabi Muhammad S. A. W.

Malamin ya kara da cewa babban rainin hankalin yan wasan kwaikwayo wai uwarka da ubanka basu baka tarbiya ba sai su.

A cikin wannan bidiyon malam yace akwai wanda yace wai da ka sanya kudinka a cikin gina masallaci ko islamiya gara ka sanya su a harkat fim. Kaga wannan izgilanci ne ga Allah izgilanci ne ga manzon Allah.

Ga cikakken bayyani nan a cikin faifan bidiyo sai ku saurara.
Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu, Editor in Chief at Hausaloaded.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
WeCreativez WhatsApp Support
Barka Da Zuwa Shafin HausaLoaded.Com Sunana "Abubakar" Wane Taimako Zan Iyayi? ?‍?
? Hi, how can I help?