Kannywood

Adadin Matan Da Adam A Zango Ya Aura a Rayuwarsa

Adadin Matan Da Adam A Zango Ya Aura a RayuwarsaAdam Abdullahi Zango daya daga cikin manyan jarumai sannan shahararren mawaki a Masana’antar shirya hausa wanda anfi sanin sa da Adam zango wasu kan kira shi da Usher ko prince.

Jarumi Adam zango kusan shine jarumi na farko daya Auri Mata da suka kai kimanin guda shida acikin dukkan jaruman Kannywood.

Mutane da dama dai suna Bayyana jarumi adam zango a matsayin mai Auri saki, kasancewar dukkan mata shida daya aura mace daya ce kawai yake tare da ita a yanzu.

Wacce kuma itace mace ta shida daya aura a tarihin rayuwar sa, har yau dai babu wata majiya data san dalilin daya sa jarumin yake rabuwa da matan nasa.

Amma dai hausawa sunce me daki shi yasan inda yake masa yoyo, ga dai hotunan matan nasa nan daya aura kamar haka.

Ga cikakken bayyani nan a cikin faifan bidiyo
Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu, Editor in Chief at Hausaloaded.com

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
WeCreativez WhatsApp Support
Barka Da Zuwa Shafin HausaLoaded.Com Sunana "Abubakar" Wane Taimako Zan Iyayi? 👨‍🦱
👋 Hi, how can I help?