AddiniFadakarwa

‘Yan film yan tiktok yan lesbian da luwadi da sauransu ku saurari Zafaffar huduba

Shehin malami huduba akan wannan sabuwa manja da ta fito mai suna tiktok wanda yanxu ita kasuwar ta ke ci ta iskanci.

Wanda malam yayi Zafaffan martani game da yan fim din kannywood akan irin abubuwan da suke aikatawa.

Mallam yayi kausasan martani ga su sadiya haruna da muneerat abdulsalam da wata yar kaduna da sau sauransu da sherin shirin fim.

Ga bidiyon nan ku saurara.
Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu, Editor in Chief at Hausaloaded.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
WeCreativez WhatsApp Support
Barka Da Zuwa Shafin HausaLoaded.Com Sunana "Abubakar" Wane Taimako Zan Iyayi? ?‍?
? Hi, how can I help?