Labarai

Tabarakallah Sabbabin Hotunan Zahra Bayero Amarya Yusuf Buhari

Bayan sakin wasu hotuna da sunka jawo cece kuce wanda har malamai sunka yi magana akan hotunan Gimbiya yar sarkin Bichi nasiru ado bayero.
Sai yanzu an kayi masu kamala wanda tabbas wannan shiga tabbas ta kara mata kyau fiye da wadancan.
Ga hotunan nan kasa ku kalla.

Zahra Bayero

 
Zahra Bayero

Zahra Bayero

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button