Hausa Musics
[MUSIC] Auta Mg Boy – Inda Yarda


Auta mg boy matashin mawakin soyayya mai wakar ‘Baba Ayi mini Aure ‘ ya sake zo muna da sabuwar wakarsa mai suna ” Inda Yarda”.
Akwai kalamai masu zafi ga masoya wanda tabbas itama za’ayi tashin wakar.
Sai kuyi amfani da alamar download mp3 domin saukar da wakar.