Labarai

Bidiyo : Fitsarar da ake a Tiktok wani Dan tiktok yayi wani mafarki Mai Ban Tsoro

Bidiyo : Fitsarar da ake a Tiktok wani Dan tiktok yayi wani mafarki Mai Ban Tsoro
Bidiyo : Fitsarar da ake a Tiktok wani Dan tiktok yayi wani mafarki Mai Ban Tsoro

Inna lillahi wa inna alaiahi Rajuun A daren juma’ar nan Wannan wani mabiyin manjahar tik tok yayi wani mumuman mafarki mai ban tsoro wanda yake bada labari zakuji daga bakinsa yana cewa ana masa tambayoyi akan abubuwan da suke aikatawa a tiktok.
Wanda yace abinda yagani bai dace yayi shiru ba wanda yace yaga wasu yan uwansa da yagani a cikin wannan mafarki mai kamar gaske wanda yaga fuskokin wasu daga cikin yan tiktok din.
Wanda yace yayi kuka sosai suna bisa laya ana hisabi wanda zakuji bayyanin daga bakinsa yana kuka.
Ga bidiyon nan kasa ku saurara.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button