Hausa Musics

MUSIC : Shalelen mawaka ft Alan Waka – Kuyi Sana’a mata

Shalelen mawaka tare Da Alan Waka

Shalelen mawaka a wannan karo shi da abokin aikinsa aminu abubakar ladan alan waka sunyi sabuwa waka mai suna “kuyi Sana’a mata”

Sana’a abu mai kare darajar dan adam da kimarsa a idon duniya domin kuwa addinmu na musulunci bai yarda da cima zaune ba,hasalima zai sanyawa rayuwar dan adam gafala wajen yi bara.

Bara dai ba Sana’a bace domin kuwa annabinmu fiyayyen halita yayi hani da bara da roko.

Download and enjoy……

DOWNLOAD MP3
Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu, Editor in Chief at Hausaloaded.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
WeCreativez WhatsApp Support
Barka Da Zuwa Shafin HausaLoaded.Com Sunana "Abubakar" Wane Taimako Zan Iyayi? ?‍?
? Hi, how can I help?