Kannywood

Gasar Gishirin Dangote wanda za’a Samu kyautar daga 100k-30k Daga Ali Jita

SAKO DAGA @alijita1 Asamu karin kyauta a gasar gishirin dangote
Na daya 100k
Na biyu 50k
Na uku 30k
GASA GASA
Gasar gishiring dangote, wannan gasa na mazauna kasar Nigeria ce kawai kuma masu shekaru daka 18 sama.
YADDA AKE SHIGA
Kuyi video kuna wakar gishirin dangote by Ali jita sai kuyi tagging @alijita1 da dangote salt kuyi amfani da #DangotesaltXAliJita, sannan a videon ku kasance akwai gishirin dangote a ciki
KYAUTA
Wanda yazo na farko zaici kyautar N100,000, na biyu N50,000, na uku N30,000.
Wadanda sukaci zaa sanar dasu ta instagram message wato DM
LOKACI
Zaa rufe turo video ranar 15th of july 2021
Wadanda zasuyi gasar sai suna bin @dangote_salt a shafinsu na instagram da facebook.
Ga wakar da za’a yi wannan gasa nan ku saurara kuma kuyi amfani da alamar download video da ke kasa domin saukarwa


 
DOWNLOAD VIDEO

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button