FadakarwaLabarai

Wasu Daga Cikin Malamai Sun Fara Fusata Da Shegantakar Da Ƴan Mata Ke Yi Da Hotunan Su A Dandalin TikTok

Malamai sun fara martani ga yan matan da su ka fito da sabuwar sarar yin rawa da waka a gaban hotunan su da sunan su ne mazajen da su ke burin aure.

Malam Dr. Abdallah Gadon Kaya da Dr. Mansur Sokoto ne su ka fara yin martanin cikin kakkausan murya da nuna bacin ran su kan wannan lamari da ake tsaka da aiwatarwa a shafin Sada Zumunta na TikTok.

Domin kallon wasu daga cikin bidiyoyin da ƴan matan su ka yi a gaban hotunan Malaman da kuma martanin Malaman.

Ga bidiyon nan ku kalli cikakken bayyani

 
Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu, Editor in Chief at Hausaloaded.com

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
WeCreativez WhatsApp Support
Barka Da Zuwa Shafin HausaLoaded.Com Sunana "Abubakar" Wane Taimako Zan Iyayi? 👨‍🦱
👋 Hi, how can I help?