Labarai

WATA SABUWA~ Nayi Allah wadai da marin shugaba Macron ~ Cewar Aminu Idris Tudun Murtala

Wannan tsageranci ne.
Wannan shashanci ne.
Wannan rashin kunya ne.
Wannan dabbaci ne.
Wannan ta’addanci ne.
Wannan hauka da hauma – hauma ne.

Koba komai mai girma Emmanuel Macron shugaba ne, kuma ko a musulunchi wannan abun ba dai – dai bane ba, wannan kuskure ne.

Aminu Tudun murtala kenan

Kamar yadda shafin Alfijir hausa na ruwaito. Nayi mamaki da naga musulman nijeriya suna murna da marin da aka yiwa shugaba Emmanuel Macron, su a tunanin su kishin musulunchi ne yasa a kayi marin, a tunanin su izgilin da yake yiwa musulunchi ne yasa yasha mari…..

To ba haka bane ba: shi wanda yayi marin babu ruwan sa da addinin musulunchi, hasalima shi kan sa zagwan kasa yake yiwa musulunchi. Kawai dai akwai wani abu da ya hada shi da shugaba Emmanuel Macron, ammab bawai dan kishin musulunchi bane ba kamar yadda wasu suka dauka…….

Nima nayi Allah wadai da wannan marin na shugaba Emmanuel Macron.
Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu, Editor in Chief at Hausaloaded.com

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button


WeCreativez WhatsApp Support
Barka Da Zuwa Shafin HausaLoaded.Com Sunana "Abubakar" Wane Taimako Zan Iyayi? 👨‍🦱
👋 Hi, how can I help?