AddiniLabarai

Wata sabuwa ! Kalli Yadda Ake ƙawata Raudar Inyass (Hotuna da bidiyo)

Kamar dai yadda duk musulmi na sani an fara rade radin cewa suma mabiya Tijjaniya suna da raudar ibrahim inyass a Senegal wanda wasu ke ganin babu maganar gaskiya a ciki domin Manzon Allah s.a.w ne kadai yake da rauda a duniya.

To wannan hotuna da bidiyo da zaku gani Majiyarmu ta samu ga majiya mai karfi cewa wannan raudar babban shehinsu ne inyass wanda suna matukar jin dadi aiki na tafiya sosai,kamar yadda zamu kawo muku hotunan da bidiyo nan kasa.

Hoton cikin Raudar inyass kenan
Hoton cikin Raudar inyass kenan

 

 

Hoton cikin Raudar inyass kenan

Wannan shine bidiyon da anka dauka da suke cewa itace.

 

 
Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu, Editor in Chief at Hausaloaded.com

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button


WeCreativez WhatsApp Support
Barka Da Zuwa Shafin HausaLoaded.Com Sunana "Abubakar" Wane Taimako Zan Iyayi? 👨‍🦱
👋 Hi, how can I help?