Hausa Musics

VIDEO : Sani liya liya ft Yamu Baba – A wanki Gara 2

Yamu Baba tareda Maryam MJ a cikin Bidiyon wakar a wanki gara kashi na biyu “A Wanki Gara 2”.
Kamfanin shirya fina-finai da wakokin barkwanci na 3SP International dake garin Jos ne ke daukar nauyin kawo mana wadannan wakoki domin nishadi.
Sannan kuma Abubakar S. Shehu ne Daraktan kamar kullun.
Kalli faifan bidiyon “A Wanki Gara 2” daga kasa domin nishadi da bandariya.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button