LabaraiUncategorized

Labari Mai Dadi ! An Fara Baiwa Mutane Milliyon kudi Na Covid19 Loan

Gwamnatin Tarayya karkashin shugaban kasa Muhammadu Buhari tana cigaba da bawa ‘yan Nijeriya rancen bashin miliyoyin kudade a karkashin tsarin bada rance na Covid-19 karo na Biyu.

Idan baku manta ba a shekarar da ta gabata, Gwamnatin ta rabawa dubunnan yan Nijeriya bashin Biliyoyin kudade domin su dogara da kansu, wanda hakan yasa a kwanakin baya Gwamnatin ta kara bada dama ga wa yanda basu samu ba, su nema.

Inda miliyoyin Mutane suka nemi rancen, tun tuni Gwamnatin ta cigaba da bawa ‘yan Nijeriya bashin, ga duk wanda yasan ya nema zai iya shiga wannan Link din ya duba

https://covid19.nmfb.com.ng/HomeLoans

Da zaran ka shiga kaga sun maka Approved sai ka shiga kayi “Accept” tare da saka sauran bayanan da suke bukata, daga nan kuma sai a jira shigowan kudi zuwa bankunanku.

Amma wanda bai cika ba, an riga da an rufe tun tuni.

Duk wanda ya cika ya dinga duba sakonnin wayoyinshi, kowanne lokaci zasu iya turo mishi sakon Approved.

Allah yasa da rabon mu. Amin

Daga: Comr Abba Sani Pantami
Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu, Editor in Chief at Hausaloaded.com

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button


WeCreativez WhatsApp Support
Barka Da Zuwa Shafin HausaLoaded.Com Sunana "Abubakar" Wane Taimako Zan Iyayi? 👨‍🦱
👋 Hi, how can I help?