LabaraiWasanni

Dan Kwallon Nigeria A Shehu Ya Auri Najlat Kawar Maryam Yahaya (Hotuna)

A yau ne shahararen dan wannan Nigeria karkashin super eagle yayi aure wanda anka daura auren a cikin birnin kano wanda kuma ya samu halartar manya manyan mutane har da gwamnan jahar Sakkwato.

Wanda Manir Dan iya walin Sakkwato ne ya wakilci mai gidansa tambuwal wanda har da uban marayu Alh umar kwabo jarman Sakkwato,tare da manyan abokansa wanda harda Ahmed musa wanda yake amininsa ne.

Abdullahi Shehu dai a yau ya zamo ango tare da amaryarsa najlat Allah ya basu zama lafiya amen.

Wannan dan gutun bidiyo ne wanda ne da ango ya wallafa a status dinsa na shafin Instagram.

Hoton da Angon ya wallafa a shafinsa na Instagram
Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu, Editor in Chief at Hausaloaded.com

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
WeCreativez WhatsApp Support
Barka Da Zuwa Shafin HausaLoaded.Com Sunana "Abubakar" Wane Taimako Zan Iyayi? 👨‍🦱
👋 Hi, how can I help?