Addini

Bidiyo : Labarin Wata Corper ~ Sheikh Dr Abdallah Usman Gadon kaya

Wannan wata lecture ce da Dr Abdallah Usman Gadon kaya yayi a azare da ke cikin jahar Bauchi state Nigeria. Wanda yake kawo labarin wata Corper mai akidar kiristanci Wanda ta hada dirama ta samu kowa ne malami da lauya da sauransu kaya tufaffi masu kyau.

Amma yaron da ta sanya a matsayin malamin addinin musulunci mai Alkur’ani sai ta bashi wasu kaya marar kyau masu datti sosai wanda kowa yazo yayi bayyani iya bani.

Amma yadda ta munana mai karatu Alkur’ani abun yayi muni sosai wanda yana da kyau a kula da kabilu masu zuwa bautar kasa a arewa sai ku saurari irin yadda wannan wata tayi amfani da kiristanci dinta wajen aibanta mai Alkur’ani.
Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu, Editor in Chief at Hausaloaded.com

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button


WeCreativez WhatsApp Support
Barka Da Zuwa Shafin HausaLoaded.Com Sunana "Abubakar" Wane Taimako Zan Iyayi? 👨‍🦱
👋 Hi, how can I help?