Labarai

Zuwa Yanzu Wannan Gurguwa Mai Tallar Ruwa Ta Samu Tallafin Sama Da Naira Milyan 14 A Wurin Al’umma (Hotuna)

Gurguwar mai suna Mary James ta kasance tana tallar ruwa ne a titin Oshodi dake jihar Lagos duk da lalurar nakasa da Allah ya yi mata.
Wanda hakan ya sa jama’a suka din yada hotunanta a kafafun sadarwa har ta kai ga ta samu wannan tallafi.

Wannan shine balance din wannan gurguwa mai nema

Kuma ta samu damar ganawa da wasu masu fada a ji a ciki da wajen jihar Majiyarmu ta samu wannan labari daga shafin Facebook na Rariya.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button